Rahoto Cikin Hotuna | Na gudanar da zaman makokin kwanaki goma na farkon watan Muharram da Hai’at Kaful-Abbas suke gabatarwa A birnin Qum
Kamfanin dillancin labaran kasa da kasa na Ahlul bayt As ABNA ya baya da rahoton cewa: ana ci gaba da gudanar da zaman makoki na kwanaki goma na farkon watan Muharram tare da jawabin Hujjatul-Islam Wal Muslimiin Mirza Muhammadi a masallacin Kaful-Abbas da ke birnin Qum.
Your Comment